Muhimmanci abubuwa 6 da kungiyar gwamnonin yankin Arewa sun tattauna akai

Muhimmanci abubuwa 6 da kungiyar gwamnonin yankin Arewa sun tattauna akai

- Gwamnonin daga wasu jihohi a yankin Arewa suka gudanar na taro kan cigaban yankin

- Akwai iri-irin kalubale da mutanen Arewa maso yamma musamman ke fuskanta kamar satan sha'nu da hare-haren yan fashi

Gwamnan jihar Katsina da kuma tsohon kakakin majalisar wakilai mai suna Aminu Bello Masari ya gudanar da taro yayin da ya gayyaci gwamnonin yankin Arewa maso yammacin kasar. Bayan haka, an gayyata shi na taron kungiyar gwamnonin Arewa 19.

Muhimmanci abubuwa 6 da kungiyar gwamnonin yankin Arewa sun tattauna akai

Taron gwamnonin yankin Arewa maso yamma

A yankin, akwai gwamnoni Abdullahi Umar Ganduje (Kano), Nasir El-Rufai (Kaduna), Abdulaziz Yari (Zamfara), Bagudu Atiku (Kebbi), Aminu Waziri Tambuwal (Sokoto), Abubakar Badaru (Jigawa) da kuma Bello Masari (Katsina).

KU KARANTA KUMA: Mun fasa 'kayyade farashin' abinci - Gwamnatin tarayya

Gwamna Masari da ya halarci a taron kungiyar gwamnonin yankin Arewa gaba daya. Gwamnan jihar Katsina ya gaya ma yan jarida a Lahadi, 5 ga watan Faburairu cewa rashin isasshen tsaro da satan sha'nu na cikin matsaloli da suna fuskanta.

Ya kara bayyana cewa hadin kan kowa da taimokon jama'a, su biyu ne zasu hana iskanci da rashin tsaro a kasa nan.

Ku duba abubuwa shida:

1. Yadda za'a hana ci gaban satan sha'nu da barayin dabobi

2. Mafita na hare-haren yan fashi a yankin Arewa

3. Dalilin daya sa akwai rashin isasshen tsaro a Arewa maso yamma musamman da Najeriya gaba daya

4. Rikici da yake barke bisa kabilanci da addinai

5. A yiwa arangama tsakanin masu zanga-zanga da jami'an tsaro

6. Garkuwa da mutane, hallaka dukiyar da kashe-kashen mutane

Jama'a, a ra'ayoyinku, shin akwai wani gwamna da yana gyara jiharsa acikin gwamnonin yankin Arewa?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili
NAIJ.com
Mailfire view pixel