Allah Ya yiwa Shugaban DSS a Kano rasuwa

Allah Ya yiwa Shugaban DSS a Kano rasuwa

- Hukumar Tsaro ta farin kaya DSS ta yi babban rashi a Kano

- Allah Ya yiwa Abdullahi Chiranchi Hukumar tsaro na farin kaya a Jihar Kano rasuwa

Allah Ya yiwa Shugaban DSS a Kano rasuwa

Allah Ya yiwa Shugaban DSS a Kano rasuwa

Allah ya yiwa shugaban Hukumar tsaro ta farin kaya a jihar Kano Abdullahi Chiranci rasuwa

Marigayin ya rasu ne a ranar Asabar 4 ga watan Fabarairu a Asibiti Malam Aminu Kano, a cewar jaridar Daily Nigerian mai buga labaranta a Intanet.

Jaridar ta kuma ce, an garzaya da marigayin ne zuwa asibitin bayan yan kamu da ciwon cikin da ya sa aka garzaya da shi asibitin.

Sannan ta ci gaba da cewa, za a kai gawarsa mahaifarsa garin Chiranchi a jihar Katsina a inda a can za a yi jana'izarsa a yau.

Aiko da ra'ayinka dangane da wannan labari a shafinmu na Facebook a https://web.facebook.com/naijcomhausa/ ko kuma a Tuwita a http://www.twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile faruwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile faruwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma
NAIJ.com
Mailfire view pixel