Abun al’ajabi! Kalli yadda yan ta’addan Boko Haram ke jefa Bam da kuma harbin sojojin Najeriya a jihar Yobe (HOTUNA)

Kungiyar yan ta’addan Boko Haram sun kai wani hari mai bam mamaki a kan sojoji wanda ya tursasa sojin tserewa.

Abun al’ajabi! Kalli yadda yan ta’addan Boko Haram ke jefa Bam da kuma harbin sojojin Najeriya a jihar Yobe (HOTUNA)

Koda dai ba’a bayyana ainahin ranan da aka kai harin ba, hukumar kula da ayyukan yan ta’adda na duniya wato Terror monitor sun bayyana cewa kungiyar Islamic state west African Province (ISWAP) na suka saki hotunan.

Hotunan sun nuna yadda yan Boko Haram din ke harbi da kuma amfani da bam da sauran muggan makamai gurin kai wa sojin Najeriya hari. An halaka motoci da gine-gine da dama.

KU KARANTA KUMA: Kotu ta bayar da belin dan Bala Mohammed kan naira 100m

Kungiyar yan banga na JTF sun mayar da harin bayan yan ta’addan sun kai hari ga sojojin a wajen garin, inda suka kashe yan ta’adda da dama.

Ga hotunan a kasa:

Abun al’ajabi! Kalli yadda yan ta’addan Boko Haram ke jefa Bam da kuma harbin sojojin Najeriya a jihar Yobe (HOTUNA)
Abun al’ajabi! Kalli yadda yan ta’addan Boko Haram ke jefa Bam da kuma harbin sojojin Najeriya a jihar Yobe (HOTUNA)
Abun al’ajabi! Kalli yadda yan ta’addan Boko Haram ke jefa Bam da kuma harbin sojojin Najeriya a jihar Yobe (HOTUNA)
Abun al’ajabi! Kalli yadda yan ta’addan Boko Haram ke jefa Bam da kuma harbin sojojin Najeriya a jihar Yobe (HOTUNA)

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Abubuwan da Abacha yaso yi washe-garin ranar da ya rasu a June 1998

Abubuwan da Abacha yaso yi washe-garin ranar da ya rasu a 1998
NAIJ.com
Mailfire view pixel