Ku kama duk mai alaka da Boko Haram ko da haifaffen ciki na ne - Kashim Shettima

Ku kama duk mai alaka da Boko Haram ko da haifaffen ciki na ne - Kashim Shettima

Gwamnan jihar Borno, Alh Kashim Shettima yayi kira ga jami’an tsaro su damke duk wanda ke da alaka da Boko Haram ko da yaran da ya haifa ne.

Ko kama duk mai alaka da Boko Haram ko haifaffen ciki na ne- Kashim Shettima

Ko kama duk mai alaka da Boko Haram ko haifaffen ciki na ne- Kashim Shettima

Gwamna Kashim Shettimaya bayyana hakan ne a wata jawabin minti 7 da yayi a tashan talabijin da yammacin ranan Alhamis.

Jihar Gwamna Kashim Shettima ta Borno ce jihar da wannan ta’addanci na Boko Haram tafi shafa inda akalla mutane 20,000 sun rasa rayukansu sanadiyar ta.

KU KARANTA: Ana hallaka musulmai a kasan Myanmar

An damke wasu ma’aikatan gwamnati wanda ya kunshi shugaban wani karamar hukuma a jihar da laifin alakantaka da Boko Haram.

Duk da cewan Boko Haram tana lallasa bayan an kwace dajin Sambisa daga hannunta, har yanzu basu gushe suna kai hare-hare kan jama’a ba.

A jawabinsa, gwamnan ya jajintawa iyalan wadanda suka rasa rayukansu kuma yayi alkawarin cigaba da bada gudunmuwa ga jami’an tsaro da yan banga.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Alheri gadon barci: Halayyar kirki da wani mutumi ya nuna ma wata Zakanya ya sa sun shaƙu da juna, kalli hotunan su

NAIJ.com
Mailfire view pixel