Ana cin zarafin musulmai a kasar Myanmar

Ana cin zarafin musulmai a kasar Myanmar

Game da cewar Mohammad Ponir Hossain na Reuters, kimanin musulman Rohingya guda 65,000 ne sukayi gudun hijra kasar Bangladesh tun watan Oktoba.

Ana hallaka musulmai a kasar Myanmar

Ana hallaka musulmai a kasar Myanmar

Tashar yada labaran Aljazeera ta bada rahoton cewa jami’an tsaron kasar Myanmar sun hallaka musulman Rohingya da dama kuma sun kona gidajensu tun watan Oktoban shekarn da ya gabata. Majalisar dinkin duniya tace wannan zalunci akan dan Adam.

KU KARANTA: Shanu mai fuska 2

Wannan hari da suka kai ya hallaka daruruwan mutane,”wani rahoton majalisar dinkin duniya yace.

Rahoton da aka gina akan hira da aka gudanar da musulman Rohingya 204 wadanda sukayi gudun hijra zuwa kasar Bangladesh ya nuna kolololuwan zaluncin da jami’an tsaron Myanmar suke yiwa musulman kasar.

Cikin mata 101 da akayi hir da su, sama da 50 sunce anyi musu fyade.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel