Abubuwan 20 da suka faru tun lokacin da Arsene Wenger ya lashe kofin gasar firimiyan - Inji Appollus Francis

Abubuwan 20 da suka faru tun lokacin da Arsene Wenger ya lashe kofin gasar firimiyan - Inji Appollus Francis

Wadannan ne abubuwa da suka faru bayan da kungiyar kwallon kafa Arsenal ta lashe kofin gasar firimiya ta karshe a shekara 2004.

Abubuwan 20

Arsene Wenger

Abubuwa da suka faru tun lokacin da Arsenal ta lashe kofin gaza ta karshe. Tawagar wanda ba a iya cin nasara kansa ba a lokacin da ta lashe kofin gasar na karshe a shekara ta 2004. Naijaloveinfo ta rahoto.

1. An ƙirƙiro shafin zumunta na Twitter

2. Cikin ‘yan gazar kulob 92, 27 ne suka lashe kofin

3. Tsohon dan wasan Manchester United Ryan Giggs ya lashe kofin gazar firimiyan 5, Charity Shields 4, kofunan gasar zakarun turai 3, babban kofin gazar kasashen turai 1, kofin kulob din duniya 1 da kuma ya zama mai horon ‘yan wasa.

4. An kirkiro iPhone

5. Dan wasan M.Utd Zlatan Ibrahimovic ya lashe kofuna da dama har guda 18 tare da kulob 5 daban-daban.

6. Kowane kulob a gazar firimiya ta canja manaja amma banda Arsenal.

7. Kungiyar kwallon kafa Swansea ta samu karfafa daga rukuni gaza ta biyu zuwa gazar firimiya, kuma ta lashe kofin gazar.

8. 27 gada ‘yan wasa Arsenal da suka bar ta tun 2005 sun lashe kofunan 83 a wurare daban-daban.

9. An haife mutane biliyan 1.24 daidai kusan jimlar jama’a mutanen China

KU KARANTA KUMA: Frank Lampard yayi sallama da kwallo

10. Kwararen dan wasa Mario Balotelli ya fara wasan kwalla, a wannan lokacin gazan kofi 4, karamar kofi 2 da kuma kofin kulob din duniya 1.

11. An kaddamar da Fesbuk a Birtaniya da akalla magoya baya biliyan daya.

12. Luka Shaw ya cigaba daga buga wa kanana kungiyar kwallon har wasu manya kulob a firimiya.

13. Jordan ta sake wa kanta suna Katie Price, ta yi aure sau uku kuma ta kashe aure sau uku.

14. Kwararen manaja Pep Guardiola ya ritaya daga kwallon kafa, ya shiga koyar da ‘yan wasa, ya lashe kofuna 14 da kungiyar kwallon kafa Barcelona da kuma kofuna 3 da Bayern Munich.

KU KARANTA KUMA: Kamaru kai wasan karshe bayan ta fidda Ghana a gasar cin kofin Afrika

15. An wajjaba aure sakanin mataye da kuma mazaje

16. An zabi shugaba Barack Obama a matsayin shugaban kasar Amurka sau biyu.

17. Tsohon dan wasa Paul Scholes ya lashe kofi firimiyan, bayan ya ritaya, ya sake dawo kuma ya lashe kofin.

18. An kirkiro Whatsapp

19. An kirkiro fasaha na tabbatar da cin kwallo

20. Wenger har yanzu yana neman sashin 4 a teburin gazar firimiya.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel