Mutane 8 mafi kaunar shugaba Buhari

Mutane 8 mafi kaunar shugaba Buhari

Duk da koma bayan tattalin arziki da kuma sauran manyan matsaloli da ‘yan Najeriya ke fuskanta, mutane sun nuna amincewa da jagoranci shugaba Buhari.

Duk da koma bayan tattalin arziki da kuma sauran manyan matsaloli da ‘yan Najeriya ke fuskanta. Abin mamaki a nan shi ne duk da aka wasu ‘yan Najeriya har yanzu sun amince yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ke jagorancin kasar.

KU KARANTA KUMA: Wani mutum ya yi wa shekau korarin shigar wutar Jahannama

Wata kungiyar mai suna NOI ta gudanar da wata jefa kur’a tsakanin 'yan Nijeriya a inda suka amince da shugabanci shugaba Buhari ta bisa ga rukunoni, kuma wannan shi ne abin da suka samar:

Mutane

Daga ginshiƙi a sama, za ku iya ganin cewa a cikin rukunonin akwai jami’ai gwamnati da kuma ma’aikatan farar hula, duk sun amince da jagoranci shugaba Muhammadu Buhari.

1. 24% na waɗanda suke ma’aikatan farar hula sun amince da jagoranjin shugaban kasa.

2. A karo na biyu, muna da matasa yan yi wa kasa hidima suma sun amince da jagoranjin shugaban kasa duk da cewa sun yi zanga-zanga na rashin biya kidaden alawus.

3. Manoma da kuma ma'aikatan yan aikin gona na matsayi na uku da 18%, saboda shirin gwamnati na talafawa manoma.

4. Abin mamaki she ne marasa aikin yi da kuma ‘yan kasuwa na hudu a cikin jerin.

5. 7% kawai ne 'yan kasuwa mata da maza wanda suka yarda da jagoranci shugaba Buhari, wanda yake shi ne mafi ƙasƙanci a kan ginshiƙi.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu

Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu

Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu
NAIJ.com
Mailfire view pixel