In da ranka, ka sha kallo: ......Ta haifi kwaɗo

In da ranka, ka sha kallo: ......Ta haifi kwaɗo

Wata mata Precious Nyathi yar kasar Zimbabwe mai shekaru 36 ta haifi wani karamin halitta mai ban mamaki wanda yayi kama da kwaɗo, inji rahoton jaridar Herald ta Zimbabwe.

In da ranka: ......Ta haifi kwaɗo

In da ranka: ......Ta haifi kwaɗo

Ita dai Precious wanda nakuda ne ya matsa mata har ta isa asibitin lardin Gokwe ta dimauce bayan ta haifi wannan halittan ne jim kadan bayan isanta asibitin, shima mijin ta mai suna Nomore yace shi kanshi ya shiga firgici bayan samun labarin:

KU KARANTA: Kara da kiyashi: yadda wata tsaleliyar budurwa ke kashe samarinta

In da ranka: ......Ta haifi kwaɗo

In da ranka: ......Ta haifi kwaɗo

“da sauri na iso gida bayan na samu labarin mata ta haihu, amma da zuwa sai nayi ido hudu da wani halitta kamar kwado, inda ta shaida min shine abinda data haifa kenan.”

In da ranka: ......Ta haifi kwaɗo

Mijin Precious

Ita ma mai jego Precious tace “nayi tsammanin zan samu da namiji ne, amma sai na kare da ganin kwado. Wannan abin zai cigaba da damuna har iya rayuwata.”

Bayan isansu kauye, sai ma’auratan suka tuntubi tsofaffin kauyen, inda suka basu shawara dasu kona wannan kwadon da Precious ta haifa, haka kuwa aka yi.

Yayin da Kaakakin asibitin ke tabbatar da faruwar lamarin, yace: “dama dai ta saba zuwa asibitin mu don yin awo, hakan ya sa muka cika da mamakin yadda ta buge da haihuwan kwado.

A wani labarin kuma, likitoci sun kasa bada gamsashshen bayani dangane da lamarin.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel