YANZU-YANZU: Sojin Najeriya sun samu gagarumar nasara, sun kama yan Boko Haram 3,000

YANZU-YANZU: Sojin Najeriya sun samu gagarumar nasara, sun kama yan Boko Haram 3,000

- Kwamandan ‘Operation LAFIYA DOLE’ a yankin Arewa Maso Gabas Lucky Irabor yace sojin Najeriya ta kama sama da ‘yan kungiyar Boko Haram 3000 a cikin makonni 3 da suka wuce.

- Lucky Irabor yace Bayan haka sun kwato makamai da motocin yaki masu dimbin yawa daga hannu Boko Haram din.

YANZU-YANZU: Sojin Najeriya sun samu gagarumar nasara, sun kama yan Boko Haram 3,000

YANZU-YANZU: Sojin Najeriya sun samu gagarumar nasara, sun kama yan Boko Haram 3,000

Bayan haka ya kara da cewa yanzu burbudin Boko Haram ne suka rage domin sojin Najeriya ta riga ta ci karfinsu.

KU KARANTA KUMA: Dalilin da yasa Saraki da Dogara suka kuma haduwa da Osinbajo

Ya kuma nuna ma ‘yan jarida wani dan kungiyar da ya mika wuya wanda abokinsa mai suna Hassan Dan-Guduma ya gaya ma shugabannin Boko Haram cewa yana shirin guduwa sai suka yanke masa hannunsa na dama da kafarsa na hagu sannan suka jefar dashi a wata kwata in da sojojin Najeriya suka ceto shi.

Irabor Ya gode ma ‘yan jarida akan irin goyon bayan da suke ba rundunar sojojin domin samun nasara akan Boko Haram.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel