Ba zamu yarda Tuface Idibia ya gudanar da zanga-zanga ba – Hukumar ‘yan sanda

Ba zamu yarda Tuface Idibia ya gudanar da zanga-zanga ba – Hukumar ‘yan sanda

Wani shahrarren mawaki ya sanar da cewa zai jagoranci wata zanga-zanga na kasa ga baki daya a ranan 5 ga watan Febrairu.

Ba zamu yarda Tuface Idibia ya gudanar da zanga-zanga ba – Hukumar ‘yan sanda

Ba zamu yarda Tuface Idibia ya gudanar da zanga-zanga ba – Hukumar ‘yan sanda

Kwamishanan ‘yan sandan jihar Legas, Mr. Fatai Owoseni, ya bayyana cewa ba za’a yarda Innocent Idibia, wanda aka fi sani da Tuface, ya gudanar da zanga-zanga a jihar Legas ba.

Mawakin ya sanar a shafin ra’ayi da sada zumuntarsa na Instagram cewa yayi niyyar jagorantan wani babban zanga-zanga a ranan 5 ga watan Febrairu.

KU KARANTA: Ana take mana hakkin mu - Matan musulmai

Owoseni yace hukumar yan sanda bata shigar wa irin wannan zanga-zanga ba. Ya ce hukumar ‘yan sanda ta samu rahoton liken asiri cewa yan baranda na kokarin yin amfani da zanga-zanga wajen tayar da kura.

Game da cewarsa, komin kyan aniyar mutum, yan baranda zamu nemi daman cin mutuncin mutane, suyi fasho, su kuma takura ma jama’a masu niyyan gudanar da ayyukansu nay au da kullum.

“ Mun san Tuface bai da karfin kula da irin wannan taro kuma ba zamu zaune kara zube muna ganin abubuwa su lalace ba,”.

Zaku tuna cewa dan uwan Tuface, BlackFace yace Tuface jahili ne, bai san abinda yakeyi ba.

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel