Kuma, Saraki, Dogara sun afka fadar shugaban kasa

Kuma, Saraki, Dogara sun afka fadar shugaban kasa

A karo na biyu cikin mako daya shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki, na ganawa da mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a fadar shugabn kasa,a Abuja.

YANZU-YANZU: Kuma, Saraki, Dogara sun afka fadar shugaban kasa

YANZU-YANZU: Kuma, Saraki, Dogara sun afka fadar shugaban kasa

Ya zo ne tare da kakakin majalisr wakilai, Yakubu Dogara, wanda shi karon shin a 3 kenan.

A ranan Talata,31 ga watan Junairu, shugaban majalisar dattawan ya kawo ziyara fadar shugaban kasan inda ya fadawa manema labarai cewa ya zo ne domin tattaunawa akan kasafin kudin 2017.

KU KARANTA: Ana take wa matan musulmai hakkinsu

A yanzu dai, suna ciki suna ganawa kuma ba’a samu bayanan dalilin zuwansu ba.

Zaku tuna cewa Farfesa Yemi Osinbajo ya zama mukaddashin shugaban kasa bayan shugaban Buhari ya mika masa ragamar mulki lokacin da zai tafi kasar Ingila hutu.

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel