Assha: Wani matashi ya kashe kan sa

Assha: Wani matashi ya kashe kan sa

– Wani matashi ya kashe kan sa Garin Kano

– Wannan abu ya faru ne a Karamar Hukumar Gezawa

– Ko me ya kawo wannan?

Wani matashi ya kashe kan sa

Wani matashi ya kashe kan sa

Mun samu labari daga Jaridar Daily Trust cewa wani matashi ya rataye kan sa har Lahira a Garin Kano. Har yanzu dai ba za a iya cewa ga dalilin da ya sa wannan matashi ya aikata wannan mugun abu ba.

An dai gane wannan matashi mai suna Nura kuma har a lokacin da aka samu wannan labari kafafun sa na lilo a bisa bishiyar sa ya rataye kan sa. Matashin ya rubuta sunan sa ne a wurin kafin ya kashe kan san.

KU KARANTA: Budurwa mai kashe samari

Wannan abu dai ya faru ne a Garin tsamiya da ke cikin Karamar Hukumar Gezawa na Jihar Kano. Wanda yake wurin yace babu wanda ya san mai yayi wa wannan matashi zafi, sai dai aka iske gawar sa tare da casbaha da riga da wasu komatsen sa.

Haka kuma wani abin tausayi ya faru kamar yadda muka karanto a shafin Facebook. Wata Amarya dai ce ta rasu jim kadan makonni uku bayan an daura auren ta. Wannan Amarya ta haihu kenan ta cika.

A biyo mu a shafin mu na Tuwita http://twitter.com/naijcomhausa da kuma Facebook

https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ga wani kuma shi wasa yake da mutuwar/

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Cif Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Cif Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel