An kama wani mutumi yana marin gawan mamaci a lokacin jana’iza (hoto/bidiyo)

An kama wani mutumi yana marin gawan mamaci a lokacin jana’iza (hoto/bidiyo)

Mutane da matsala dai!

Wani bidiyo ya karade yanar gizo, kamar yadda aka kama wani mutumi yana marin gawan mamaci a gurin jana’iza.

An kama wani mutumi yana marin gawan mamaci a lokacin jana’iza (hoto/bidiyo)

An kama wani mutumi yana marin gawan mamaci a lokacin jana’iza

A cewar wasu rahotanni, an bayyana cewa wani dan daba ya halarci jana’izar abokin adawarsa ya kuma dauki bidiyon kansa yana marin gawar mutumin a makwancin sa.

KU KARANTA KUMA: Munyi alkawarin canji kuma yazo – Lai Mohammed

An ga dan adawan na daukan bidiyo tare da fadar zantuka kalakala yayinda yake tafiya zuwa inda gawar mutumin yake sannan ya kuma yayi masa mari da dama. Mutanen da suka halarci jana’izan na ta ihu.

Kalli bidiyon a kasa:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Alheri gadon barci: Halayyar kirki da wani mutumi ya nuna ma wata Zakanya ya sa sun shaƙu da juna, kalli hotunan su

NAIJ.com
Mailfire view pixel