Sojoji sun kwato makamai, motoci bayan arangama da yan Boko Haram

Hukumar sojin Najeriya ta kau da yan ta’addan Boko Haram 35 ta kuma jima wasu da dama rauni a lokacin wani arangama a Buk dake jihar Borno.

A wata sanarwa daga Birgediya Janar Sani Kukasheka Usman wanda shine daraktan kula da dangantakar sojoji, yace al’amarin ya faru ne a ranar Laraba, 1 ga watan Fabrairu.

Rundunar bataliya 25, sun yi arangama da yan ta’addan Boko Haram dake tserewa yayinda suka kuma kwato makamai da dama da kuma motoci dake mallakar yan ta’addan.

An tabbatar da mutuwan sojoji uku yayinda sauran jami’an da suka samu rauni ke karban magani.

Abubuwan da aka samo sun hada da bindigogin AK-47 guda 9, bindigogin Fabrique Nationale guda 3, bam guda 2, Shilka 1, motar bindiga 1 da kuma motar Hilux guda 2.

Tuni hukumar sojin saman Najeriya ta kwashe gawarwakin sojoji da wadanda suka samu rauni.

Sojoji sun kwato makamai, motoci bayan arangama da yan Boko Haram

Sojoji sun kwato makamai, motoci bayan arangama da yan Boko Haram

Sojoji sun kwato makamai, motoci bayan arangama da yan Boko Haram

Motar da aka samo daga hannun yan Boko Haram

Sojoji sun kwato makamai, motoci bayan arangama da yan Boko Haram

Sojoji sun baza makaman da suka kwato daga hannun yan Boko Haram

Sojoji sun kwato makamai, motoci bayan arangama da yan Boko Haram

Sojoji sun kwato makamai, motoci bayan arangama da yan Boko Haram

Sojoji sun kwato makamai, motoci bayan arangama da yan Boko Haram

Sojoji sun kwato makamai, motoci bayan arangama da yan Boko Haram

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Mata masu juna 100 suka rasa rayukan su a jihar Zamfara - Ma'aikacin asibitin Gusau

NAIJ.com
Mailfire view pixel