Osinbajo ya jagoranci taron majalisa a bayan Buhari

Shugaban kasa mai rikon kwarya, Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci taron majalisar tarayyan Najeriya a bayan idon shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Kamar yadda shugaban kasa ke hutun kwanaki 10 a birnin Landan, shugaban kasar mai rikon kwarya ya shugabanci taron sati a ranar Laraba, 1 ga watan Fabrairu.

A taron ya kasance akwai Babachir Lawal, babban sakataren gwamnatin tarayya wanda aka zarga da aikata rashawa koda dai shugaban kasa ya wanke shi daga baya.

Kalli hotuna a kasa:

Osinbajo ya jagoranci taron majalisa a bayan Buhari

Babachir Lawal da Farfesa Yemi Osinbajo

Osinbajo ya jagoranci taron majalisa a bayan Buhari

Osinbajo ya jagoranci taron majalisa a bayan Buhari

Osinbajo ya jagoranci taron majalisa a bayan Buhari

Ministoci a gurin taron majalisa

Osinbajo ya jagoranci taron majalisa a bayan Buhari

Osinbajo ya jagoranci taron majalisa a bayan Buhari

Kafin taron majalisar, Osinbajo ya rantsar da kwamishinonin hukumar kiddiga ta kasa wato National Population Commission (NPC) guda biyar wadanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zaba a baya.

A cewar wadanda aka rantsar sun hada da, Eyitayo Oyetunji, Benedict Ukpong, Haliru Bala, Patricia Iyanya da kuma Gloria Izonfo.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha

NAIJ.com
Mailfire view pixel