Gangamin bikin durkushe ‘yan Boko Haram (HOTUNA)

Gangamin bikin durkushe ‘yan Boko Haram (HOTUNA)

Mazaunar jihar Borno na gangamin bikin kawo karshen ‘yan Boko Haram a babban birnin jihar.

Gangamin bikin

Manjo Janar Leo Irabor, jami'an sojoji, 'yan sanda da kuma mazaunar Jihar Borno a taron gangamin.

Mazauna Jihar Borno sun fito kai da kwarkwata zuwa taron gangamin bikin durkushe ‘yan kuna bakin wake Boko Haram a hannun rundunar sojojin Najeriya.

Rahotani daga arewa maso gabas na nuna cewa anyi wannan gangamin ne a muraba’in Rahmat ta Maiduguri babban birnin jihar Borno.

Gangamin bikin
Gangamin bikin
Gangamin bikin
Gangamin bikin

Dada cikin wanda suka halarcin bikin gangamin ne Manjo Janar Leo Irabor, kwamanda na Operation Lafiya Dole, wasu shugabanni da sojoji, jami'an gwamnati, da shugabannin addini, shugabannin gargajiya, dalibai, kungiyoyi, 'yan kasuwa da kuma mazaunar yankin.

KU KARANTA KUMA: Za mu ta da yakin basasa idan Shugaba Buhari ya mutu

A halin yanzu, wasu shahararren ‘yan siyasa biyu da kuma wani basarake masu ba ‘yan Boko Haram goyon baya sun shiga hannun sojoji a wata harin soja a jihar Borno.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili
NAIJ.com
Mailfire view pixel