Takaitaccen labarun taraliyan da ya faru ranan Talata

Takaitaccen labarun taraliyan da ya faru ranan Talata

Kamar yau da kullum , Jaridar NAIJ.com bata gushe tana tattaro muku muhimman labaran abubuwan da suka faru a Najeriya a ranan karshen watan Junairu.A sha karatu lafiya

1. Sai an cire ka! Sanatoci sun fadawa Babachir Lawal

Takaitaccen labarun taraliyan da ya faru ranan Talata

Takaitaccen labarun taraliyan da ya faru ranan Talata

Sanatocin tarayyar Najeriya sun ce lallai fa sai sakataren gwamnatin tarayya Mr. Babachir Lawal yayi murabus bisa ga laifuffukan cin hanci da rashawa.

2. Mafarauci ya harbe uwargidansa, sirikarshi da fasto a jihar Benuwe

Takaitaccen labarun taraliyan da ya faru ranan Talata

Takaitaccen labarun taraliyan da ya faru ranan Talata

Game da cewan rahotanni,an damke mafaraucin mai suna Jerome Adoko,ne bayan ya harbe matarsa ,sirikarsa da kuma fasto.

3. Tashin hankali : Majalisan wakilai ta bada shawara a kara kudin man fetur da N5

Takaitaccen labarun taraliyan da ya faru ranan Talata

Takaitaccen labarun taraliyan da ya faru ranan Talata

Da alamun cewa za’a kara kudin man fetur daga N145 zuwa N150 ga lita idan majalisar wakilan tarayya ta zantar da dokan harajin kan titi.

4. Buhari bai mutu ba; wasu magoya bayan Buhari suna zanga-zangar soyayya a Abuja

Takaitaccen labarun taraliyan da ya faru ranan Talata

Takaitaccen labarun taraliyan da ya faru ranan Talata

Wato gamayyar kungiyoyin fafutuka suna gudanar da zanga-zanga yanzu a birnin tarayya Abuja, inda suke addu’a da mara goyon aya ga shugaba Muhammadu Buhari.

5. Dalibar jami’a ta mutu yayin ziyartar wani Alhaji

Takaitaccen labarun taraliyan da ya faru ranan Talata

Takaitaccen labarun taraliyan da ya faru ranan Talata

Marigayiya Joy Odama,wacce dalibar aikin jaridar a jami’ar jihar Kross riba CRUTECH ta tafi wajen wani Alhaji Usman I. Adamu, wanda aka sani babban mai kudi ne kuma yayi mata alkawarin sama mata karaun kyauta.

6. 'Da haihuwar yuyuyu, gara da daya kwakkwara’ – Inji Sarki Sunusi

Takaitaccen labarun taraliyan da ya faru ranan Talata

Takaitaccen labarun taraliyan da ya faru ranan Talata

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Muhammadu Sunusi II ya ja kunnen al’ummar Arewa dasu canza halinsu dangane da yawan aurace aurace da yawan haihuwa, inda ya kiraye su dasu auri daidai matayen da zasu iya rikewa, sa’annan su haifi iya yaran da zasu iya tarbiyyantarwa.

7. Me yayi zafi: Soja ya kusa kashe wata Budurwa da duka

Wani Soja mai suna Sulaiman Olamilekan ya kusa kashe wata Budurwa mai suna Jewel Infinity da duka a yayin da Budurwar ta ke kan hanyar ta na zuwa Garin Onisha. Wannan Budurwa dai ta kawo kukan ta ne ta shafin Facebook.

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel