Kudancin Najeriya ta tsere wa Arewacin da shekaru 500 - Inji Babban Malami

Kudancin Najeriya ta tsere wa Arewacin da shekaru 500 - Inji Babban Malami

Kudanci Najeriya ta tsere wa arewacin da shekaru 500

Kudanci Najeriya

Kudancin kasar Najeriya ta tsere wa arewacin ta hanyar ilimi kafin ‘yan Boko Haram su fara ta’addanci arewa maso gabas.

Shugaban Jami'ar Maiduguri (UNIMAID), Farfesa Abubakar Njodi, ya ce zai iya daukan arewa maso gabas akala shekaru 500 kafin ta farfado daga koma bayan tsarin ilimin yankin sanadiyar barnan da ‘yan Boko Haram ta hafka wa yankin, da kuma samu kudancin kasar ta panin ilimi.

Njodi, farfesan kiwon lafiya ta harkokin ilmi, wanda ya bayyana hakan a jiya, ya bayyana cewa, ko da shike kafin zuwan Boko Haram, bincike ta nuna cewa yankin arewa maso gabas ta ci baya a panin ilimi da kusan shekaru 150 da sauran sassan kasar, musamman kudancin Najeriya.

KU KARANTA KUMA: Za mu ta da yakin basasa idan Shugaba Buhari ya mutu

Farfeson ya yi wannan jawabi ne a lokacin da yake karbar wata tawagar kwamitin na shugaban kasa a kan udurin arewa maso gabas. Kwamitin wanda ta kai ta'aziyyar ga shugaban da kuma al'umma jami'a a kan harin bam wada ta yi sanadiyar rayuka ma'aikatan jami’a 3, ciki har da wani farfesa, ya jaddada cewa, "ilimi a Arewa ta na fuskantar wata barazana.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel