Sojin Najeriya da hukumar CJTF sun kuma nasara a kan yan ta’addan Boko Haram (HOTUNA)

Hukumar sojin Najeriya tare da hadin gwiwar sojojin Kamaru da kuma hukumar CJTF wato kungiyar yan banga na Bama sun kuma yin sabon nasara a kan yan ta’addan Boko Haram a yankin Hulumba Gulumba.

Sojin Najeriya da hukumar CJTF sun kuma nasara a kan yan ta’addan Boko Haram (HOTUNA)

Sun kwato abubuwa da dama daga hannun yan ta’addan na Boko Haram wadanda suka hada da bindigogi, alburusai da kuma tutar yan ta’addan.

KU KARANTA KUMA: Hukumar Kwastam sun kama mutane 3 kan bindigogi 661 da aka cafke a jihar Lagas (HOTUNA)

Kalli hotuna a kasa:

Sojin Najeriya da hukumar CJTF sun kuma nasara a kan yan ta’addan Boko Haram (HOTUNA)
Sojin Najeriya da hukumar CJTF sun kuma nasara a kan yan ta’addan Boko Haram (HOTUNA)
Sojin Najeriya da hukumar CJTF sun kuma nasara a kan yan ta’addan Boko Haram (HOTUNA)
Sojin Najeriya da hukumar CJTF sun kuma nasara a kan yan ta’addan Boko Haram (HOTUNA)
Sojin Najeriya da hukumar CJTF sun kuma nasara a kan yan ta’addan Boko Haram (HOTUNA)

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?
NAIJ.com
Mailfire view pixel