Hukumar NDDC ta bijire wa Tsagerun 'yan bindiga Neja Delta (HOTUNA)

Hukumar NDDC ta bijire wa Tsagerun 'yan bindiga Neja Delta (HOTUNA)

Hukumar ci gaban yankin Neja Delta ta bijire wa gargadin da Tsagerun 'yan bindiga Neja Delta ta yi wa hukumar.

Hukumar NDDC

Hukumar NDDC

Shugabanin hukumar ta jaddada da yunkuri cewa zata yi kokarin kawo ci gaba da kuma zaman lafiya a yankin Neja Delta.

Shugaban na Board, Sanata Victor Ndoma-Egba (SAN) ya ce wannan a jawabinsa a taron hukumar wanda aka gudanar a hedkwatar hukumar a Port Harcourt babban birnin jihar Ribas a ranar Alhamis.

Sanata Ndoma-Egba ya yi nadama kan Shirin hanzarta ci gaban wannan yanki wanda har zuwa yanzu ya kasa cimma wannan nufin.

KU KARANTA KUMA: Za mu ta da yakin basasa idan Shugaba Buhari ya mutu

Sanatan ya jaddada bukatar kawo canji da matakai ga hukumar, ya kara da cewa dole nea sake shirin maido da martabar hukumar.

Hukumar NDDC

Hukumar NDDC

Hukumar NDDC
Hukumar NDDC
Hukumar NDDC

Hukumar Board na ci gaban yankin Neja Delta (NDDC) ta jaddada yaba Shugaba Muhammadu Buhari da yunkurin ganin cewa yankin Neja Delta ta bunkasa.

Gwamnan jihar Imo Owelle Rochas Okorocha ya tabbatar wa shugabanin Board na NDDC yunkurin tallafa wa hukumar na ci gaban yankin Neja Delta a wata ganawa da shugabanin a fadar gwamnati karkashin jagorancin shugaban ta, Sanata Victor Ndoma-Egba, SAN, a ranar Jumma'a.

Hukumar NDDC
Hukumar NDDC
Hukumar NDDC

KU KARANTA KUMA: ‘Yan bindiga sun hallaka mutane 5 a inda suka bude wa wata masallaci wuta

Ziyartar tawagar sun hada da Manajan Daraktan NDDC, Mr Nsima Ekere, da Babban Darektan kudi, Mr MENE Derek, Babban Darektan ayyuka, Injiniya Sama'ila Adjogbe, da kuma sauran 'yan Board.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma
NAIJ.com
Mailfire view pixel