An damke barawon da ya kwace N1.6m daga wata mata

An damke barawon da ya kwace N1.6m daga wata mata

Wani matashi dan shekara 26, Joseph Eke, ya shiga hannun hukumar yan sanda bayan ya shiga ofishin wata mata domin sace mata kudi N1.6 miliyan.

An damke barawon da ya kwace N1.6m daga wata mata

An damke barawon da ya kwace N1.6m daga wata mata

Ya silliye cikin ofishin matan ne a Azikwe road Aba, jihar ABia kuma an damke shi bayan ya sace kudin.

KU KARANTA: Osinbajo ya mayar wa CAN martani

Eke yayi ikirarin cewa ya kasa kau da idonsa daga kan kudin bayan ya hangi matan tana kirga kudi. Sai ya silliye ya shiga ofishin kuma ya boye a bayin mata sannan ya kwace kudin daga hannun matan.

Ofishin yan sanda jihar Abia da ke Aba sunce an damke Eke ne bayan sun samu labara daga bakin wanda mutum.

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Labari mai dadi: Gwamnatin tarayya tayi alkawarin kara albashin ma’aikata a 2018

Labari mai dadi: Gwamnatin tarayya tayi alkawarin kara albashin ma’aikata a 2018

Labari mai dadi: Gwamnatin tarayya tayi alkawarin kara albashin ma’aikata a 2018
NAIJ.com
Mailfire view pixel