Soja na fuskantar tashin hankali bayan yayi ma yar gudun hijira ciki

Soja na fuskantar tashin hankali bayan yayi ma yar gudun hijira ciki

An zargi wani sojan Najeriya dayi ma wata yarinya ciki a sansanin yan gudun hijira dake hanyar Damboa a jihar Borno.

A cewar wani dan jarida, Dan Borno wanda ke rubutu game da abubuwan dake faruwa a jihar Borno, ya rubuta a tuwita cewa wani soja wanda bai bayyana sunan sa ba yayi ma daya daga cikin yan matan sansanin yan gudun hijira ciki a yankin da yankin da ya kamata ya kare.

KU KARANTA KUMA: OFF sunyi rubutu ga shugaban kasa Buhari, sunyi barazanar tashin hankali

Ya kuma zargi mambobin hukumar hadin gwiwa na Civilian Joint Task Force da aikata ayyukan rashin da’a.

Kalli abunda ya rubuta a tuwita a kasa:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel