An hallaka wani likita kuma aka sayar da gawanshi a jihar Kwara

An hallaka wani likita kuma aka sayar da gawanshi a jihar Kwara

An damke wasu mazaje 3 da laifin yin garkuwa da kuma hallaka wani likita mai suna, Dr Tunde Abdulrahman, a jihar Kwara kana kuma sun sayar da gawanshi N400,000.

An hallaka wani likita kuma aka sayar da gawanshi a jihar Kwara

An hallaka wani likita kuma aka sayar da gawanshi a jihar Kwara

Jaridar Punch ta bada rahoton cewa Dr Tunde Abdulrahman ya bace tun wata Yuli 2016 inda wasu guda 3 masu suna Hammed, Dayo and Yemi, suka afka gidan mahaifinsa a Tanke,Ilori kuma suka tafi da shi cikin motarsa Toyota Corolla saloon.

KU KARANTA: Kungiyar kwadagp tayi gargadi kan Buhari

Tun lokacin da sukayi gaba da shi, ba’a samu wadanda sukayi kira domin amsan fansan sa ba, wanda ya sa iyalan sukayi tunanin yam utu. Amma yanzu, hukumar yansanda ta ce da alamun cewa yam utu bisa ga asirin da wani wanda aka kama yake tonawa,Hammed Jamiu.

Hammed yace: “Wani maikudi ne ya sayi gawarsa N400,000.” Amma yan sanda sunce bincikensu ya nuna musu cewa babu wani ciniki da sukayi da maikudin da suka ambata shi yasa ba zasu bayyana sunansa ba.”

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel