Abubuwan da suka faru karshen mako

Abubuwan da suka faru karshen mako

Kamar yau da kullum, Jaridar NAIJ.com bata gushe tana tattaro muku muhimman labaran abubuwan da suka faru a Najeriya a karshen makon watan Junairu.A sha karatu lafiya

1. Adama Barrow ya canza sunan kasar Gambia

Abubuwan da suka faru karshen mako

Abubuwan da suka faru karshen mako

Shugaban kasan Gambiya, Adama Barrow, ya sha alwashin canza hukumar liken asirin kasar kuma yayi alkawarin tabbatar da yancin yan jarida a kasar.

2. Bayan Trump ya alanta yaki da musulunci, an kona babban masallacin Texas

Abubuwan da suka faru karshen mako

Abubuwan da suka faru karshen mako

Bayan shugaban kasan Amurka, Donald J Trump, ya sanar da cewa ya haramtawa wasu kasashen musulmai 7 shiga kasar Amurka wanda kuma ya sabbaba an fara hana musulman da sukay tafiya shiga kasar.

3. Jiragen da aka kwace da jihar Ribas - Wike

Abubuwan da suka faru karshen mako

Abubuwan da suka faru karshen mako

Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana cewa jirage mau saukan angulu biyu da hukumar Kastam na Najeriya ta kwace na gwamnatin jihar Ribas ce kuma gwamnatin jihar ta rubuta wasika ta musamman ga shugaba Muhammadu Buhari domin kyautar da su ga hukumar sojin saman Najeriya.

4. Gobara a NNPC!

Abubuwan da suka faru karshen mako

Abubuwan da suka faru karshen mako

Babban kamfanin man feturin Najeriya dake Suleja,jihar Neja ta kama da wuta da safiyan nan. News Agency of Nigeria (NAN) ta bada rahoto.

5. Kuma dai: Buhari da uwargidansa sun saki sabbin hotuna daga Landan

Abubuwan da suka faru karshen mako

Abubuwan da suka faru karshen mako

Kuma dai, shugaba Muhammadu Buhari ya kara karya mahassada masu jita-jitan mutuwarsa da wasu sabbin hotuna wanda ke nuna shi da uwargidansa Aisha Buhari a kasar Ingila.

6. Buhari zai iya tsawon rai fiye da masu fatan mutuwarsa - Oshiomole

Abubuwan da suka faru karshen mako

Abubuwan da suka faru karshen mako

Tsohon gwamnan jihar Edo, Kwamred Adams Oshiomole yayi manin cewa shugaba Muhammadu Buhari zai yi tsawon rai fiye da masu yada jita-jitansa.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Cif Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Cif Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel