Kuma dai: Buhari da uwargidansa sun saki sabbin hotuna daga Landan

Kuma dai: Buhari da uwargidansa sun saki sabbin hotuna daga Landan

Kuma dai, shugaba Muhammadu Buhari ya kara karya mahassada masu jita-jitan mutuwarsa da wasu sabbin hotuna wanda ke nuna shi da uwargidansa Aisha Buhari a kasar Ingila.

Kuma dai: Buhari da uwargidansa sun saki sabbin hotuna daga Landan

Kuma dai: Buhari da uwargidansa sun saki sabbin hotuna daga Landan

Wadannan hotuna da NAIJ.com ta samu na nuna yadda Buhari da matarshi kyakyyawa.

Wannan shine lokaci na uku da za’a sai hotunan shugaba Buhari wanda ke nuna cewa yana nan cikin koshin lafiya.

KU KARANTA: Wike yace jiragen da aka kwace na jihar Ribas ne

Zaku tuna cewa hoton farko shine wanda ya nuna shugaba BUharin na allon tashan Channels a ranan lahadin da ya gabata,22 ga watan Junairu.

Kana kuma, jam’iyyar APC ta kasar Ingila ta bayyana cewa lallai fa wannan sabon hoto ne.

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel