Babu wanda ya isa ya wajabta Buhari yayi magana daga Landan - Adesina

Babu wanda ya isa ya wajabta Buhari yayi magana daga Landan - Adesina

- Fadar shugaban kasa ta jaddada cewa Buhari yace Landan ne kawai domin hutu ba wai jinya ba

- Mai magana da yawun shugaban kasa Femi Adesina, yace Buhari ya bayyana ranan da zai dawo daga hutu

Babu wanda ya isa ya wajabta Buhari yayi Magana daga Landan- Adesina

Babu wanda ya isa ya wajabta Buhari yayi Magana daga Landan- Adesina

Fadar shugaban kasan tace zai zama take hakkin Muhammadu Buhari idan mutanen suka wajabta masa Magana daga Ingila domin karyata jita-jitan mutane.

Kana mai Magana da yawun shugaban kasa Femi Adesina, yace Buhari fa kaai yaje Landan ne domin hutu bawai jinya ba.

KU KARANTA: Kalli inda masu sua birne AlKur'ani mai girma

Yace: “Lokacin da yake tafiya a makon da ya gabata, jawabin da muka saki shine zai je hutu kuma lokacin hutun zai duba likita kuma babu canza maganan ba har yanzu.

“Duk wanda yayi wani Magana sabanin haka toh jita-jita ne.”

“Duk da cewan shine shugaban kasa, shi ma yanada hakkinsa na dan Adam. Wajabta yayi Magana take hakkinsa ne.

“Shugaban kasa zaiyi magana idan ya ga dama, idan baya so, babu wanda ya isa ya sa shi.”

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Labari mai dadi: Gwamnatin tarayya tayi alkawarin kara albashin ma’aikata a 2018

Labari mai dadi: Gwamnatin tarayya tayi alkawarin kara albashin ma’aikata a 2018

Labari mai dadi: Gwamnatin tarayya tayi alkawarin kara albashin ma’aikata a 2018
NAIJ.com
Mailfire view pixel