NEMAN SULHU: Sa a sasanta rikicin kudancin Kaduna

NEMAN SULHU: Sa a sasanta rikicin kudancin Kaduna

Tsohon shugaban kasa Janar Abdulsalam Abubakar, bishof Kukah da kuma wasu jigo sun yi damarar sasanta rikicin kudancin Kaduna.

NEMAN SULHU

R-L: Akbisho na Abuja, John Kardinal Onaiyekan; tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalami Abubakar, Commodore Ebitu Ukiwe, da Bishof Kukah.

Tsohon Shugaban kasa, Janar Abdulsalami Abubakar da kuma wasu rukuni na sananne a Najeriya sun yi damarar kawo karshen tashin hankali da kuma zamantakewa a kudancin Kaduna.

Tawagar ta hada Akbishof na Abuja Kardinal John Onaiyekan, Commodore Ebitu Ukiwe (ritaya) da kuma Bishof Matthew Hassan Kukah na Sokoto.

Taron wanda aka gudanar a Kafanchan a karamar hukumar Jema'a da kuma Kagoro a karamar hukumar Kaura duk a jihar Kaduna a ranar Alhamis, 26 ga watan Janairu, taron ya samu halartar malamai addini, sarakunan gargajiya da kuma wasu kungiyoyin a yakin.

KU KARANTA KUMA: An bukaci Buhari ya rika sara yana duban bakin gatari

Abubakar, wanda ya yi hidima a matsayin shugaba a wata kwamitin na sulhu, ya faɗa wa jama'ar kudancin Kaduna da zama lafiya da juna.

Kwamitin ya gudanar da irin wannan taron a baya da gwamnan Nasir el-Rufai, a wani kokarin gano zaunanniya warware rikicin da kuma kawo karshen kashe-kashen a yankin.

Janar Abubakar ya bukaci shugabannin da dukan mutanen yankin su rungumi zaman lafiya da kuma yarda da juna.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Buhari ya umurci a sayo jiragen ruwa don toshe kafofin barna da samar da tsaro a hanyoyin ruwa

Buhari ya umurci a sayo jiragen ruwa don toshe kafofin barna da samar da tsaro a hanyoyin ruwa

Buhari ya amince a sayo jiragen ruwa don toshe kafofin barna da samar da tsaro a hanyoyin ruwa
NAIJ.com
Mailfire view pixel