Gwamnan jihar Kogi ya yi wa fursunoni barazana

Gwamnan jihar Kogi ya yi wa fursunoni barazana

- Gwamna jihar Kogi Yahya Bello ya ce ba zai bata lokacin ratawa hannu a kan dokan kisa da duk wanda aka yanke wa hukunci kisa

- Gwamnan ya ce gwamnatinsa ba za ta jure wa ci gaba da kashe-kashen rayuka a fadin Najeriya

Gwamnan

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello

Gwamnan ya yi tir da yawan kashe-kashe a fadin kasar da kuma rashin isashen tsaro a arewacin Najeriya, ya ce gwamnatinsa za ta yi duk ya kokarin ta don tabbatar da tsare rayuka da dukiyoyin al’umma ga duk wani mazaunar jihar Kogi.

Gwamna Bello ya yi wannan jawabi ne bayan ganawar gwamnonin arewa a kan tsaro a jihar Kaduna, Bello ya ce ba zai bata lokacin ratawa hannu a kan dokan kisa da duk wanda aka yanke wa irin wannan laifin, ba zan kibta ido lokacin shanya hannu kuma zan yi barci na da kyau."

Har ila yau, Bello ya ce duk wani malukin da aka samu da goyon bayan tashin rikici a jihar zai dandani kudansa.

KU KARANTA KUMA: Ni cikekin dan asalin Biafara ne – Charly Boy

Gwamna ya kuma zargi shuganin addinai daban daban da kuma yan siyasa da addasa rigingimu a fadin kasa musanma a jihar Kaduna.

Muna addu'a domin wadannan mutane su tuba, idan ba su tuba ba, za mu yi addu'a Allah ya hallaka su domin suna matsayin abokan gaban al’mma.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Zan so diyar ciki na tayi harkar fim - Sadiq Ahmad

Dandalin Kannywood: Zan so diyar ciki na tayi harkar fim - Sadiq Ahmad

Dandalin Kannywood: Zan so diyar ciki na tayi harkar fim - Sadiq Ahmad
NAIJ.com
Mailfire view pixel