An tsige Alƙalai guda 2 daga kujerunsu a jihar Adamawa, ko me suka yi? Karanta

An tsige Alƙalai guda 2 daga kujerunsu a jihar Adamawa, ko me suka yi? Karanta

Hukumar jin dadin ma’aikatan shari’a ta jihar Adamawa ta sallami wasu alkalai guda biyu daga aiki, tare da hana wani guda karin girma.

An tsige Alƙalai guda 2 daga kujerunsu a jihar Adamawa, ko me suka yi? Karanta

Sakataren hukumar, Susana Elam ce ta shaida ma manema labarai haka cikin wata sanarwa data samu sa hannunta a ranar Laraba 25 ga watan Janairu, sai dai bata bayyana nau’in laifin da alkalan suka aikata ba.

KU KARANTA: Musulmai a kasar Amurka sun gudanar da gangamin rashin amince da wani shirin shugaba Donald Trump

Elam tace an dauki wannan matakai ne a yayin babban taron hukumar karo na 167 wanda ya gudana a ranar Talata 24 ga watan Janairun 2017.

Alkalan da aka tubuke kuwa sune Abdurrazak Abdullahi da Yohanna Kake, sai kuma wanda aka hana karin girma shine Hussaini Musa. Bugu da kari sanarwar ya kara da cewa an yi ma wasu jami’an hukumar su 15 karin girma.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel