Mutane 4 sun hallaka a hadarin mota yayin dawowa daga taron banbadewa

Game da cewar rahotan idon shaida, wat mumunan hadari da ya auku a Ibadan ya hallaka rayukan matasa 4,harda wata dalibar jami’ar Legas.

Mutane 4 sun hallaka a hadarin mota yayin dawowa daga taron banbadewa

Mutane 4 sun hallaka a hadarin mota yayin dawowa daga taron banbadewa

Game da hoton da wani Expensive_millz ya daura da shafin sada zumuntarsa na Instagram, mutane 4 ne suka rasa rayukansu bayan wata mota tayi kicibis da allon talla da ke titi a garin Ibadan, jihar Oyo.

KU KARANTA: APC ta aika sammaci ga Shehu Sani kan sukar Buhari

Daya daga cikin wadanda suka hallaka dalibar jami’ar Leg ace UNILAG da kuma wani matashin samari wanda mazaunin birnin Dubai ne. sunyi hadarin ne yayinda suke dawowa daga taron banbadewa da daddare.

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Farfaɗo da martabar Arewa: Muhimman matakai guda 10 da ya dace yan Arewa su ɗauka – Shehu Sani

NAIJ.com
Mailfire view pixel