Malamin makaranta ya karya ma dalibi kashin baya

Malamin makaranta ya karya ma dalibi kashin baya

Wani dalibi mai suna Siphamandla Choma ya zam mai tafiyar da keken guragu yanzu yayinda shugaban makarantansu yayi masa dukan kawo wuka.

Malamin makaranta ya karya ma dalibi kashin baya

Malamin makaranta ya karya ma dalibi kashin baya

Saboda tsananin dukan da ya masa, kashin bayan yaron ta balle . wannan abu ya faru ne a watan Nuwamba a Middleburg,kasar Afrika ta kudu.

Choma yanzu yana cikin azaba , malamin makarantan ya tuhumesa ne da laifin satan masa kudi. Ya bayyana cewa malamin ya aza kafansa akan kirjin sa, yace: “Ya tokareni na fadi sannan ya daura guiwarsa a kirji na.”

KU KARANTA: Wutan lantarki ta kusa tabarbarewa- Tony

Lauyan iyayen yaron, Eddie Mabaso, yace wannan shugaa makaranta ya saba doka. Yace : “ Abinda wannan shugaban makaranta yayi ta saba dokan gwamnati…”

Yanzu dai sashen ilimin gwamnatin kasar na gudanar da nata binciken ,amma har yanzu bata gama tukunna.

Iyayen Choma sun wajibi ne a kwato musu hakkinsu saboda wannan abu da akayiwa yaronsa ya kona musu zuciya sosai.

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel