Wata ma’aikaciyar gidan abinci ta haramta abincin abokin ciniki da jinin al’ada da miyau

Wata ma’aikaciyar gidan abinci ta haramta abincin abokin ciniki da jinin al’ada da miyau

An kama wata ma’aikaciyar gidan abinci, Sky Juliett Samuel kan zargin haramta abinci wani abokin ciniki da jinin al’ada da kuma miyau.

Wata ma’aikaciyar gidan abinci ta haramta abincin abokin ciniki da jinin al’ada da miyau

Wata ma’aikaciyar gidan abinci ta haramta abincin abokin ciniki da jinin al’ada da miyau

A cewar yan sanda, wace ake zargin dake aiki a gidan abinci Jack’s Family a Columbus, Mississippi ta zuba jinin hailarta (al’ada) da kuma biyau a cikin abincin abokin cinikin ta.

Wata abokiyar aikin ta tace ta ga sanda matashiyar mai shekaru 18 ke zuba jinni da miyau a kan wani cincin sannan kuma ta kaiwa me siyan abinci a ranar Asabar, 7 ga watan Janairu.

KU KARANTA KUMA: Buhari bai shirya yakar cin da rashawa ba – PDP ta kai hari ga fadar shugaban kasa

Mahaifiyar abokiyar aikin ce ta buga al’amarin a shafinta na Facebook bayan yarinyar ta ta fada mata abunda ya far. A take wanda abun ya faru a kansa ya kai kara ga hukumar yan sanda.

Abokiyar aikin tayi ikirarin cewa an koreta daga aiki kan bada fada ma wacce ta dauke ta aiki labarin ba da farko. A halin yanzu. A halin yanzu, shugaban gidan abincin Jack tace ta koreta ne saboda wasu dalilai.

Samuel wacce ta komar da kanta hukumar yan sanda a ranar Litinin, 9 Janairu na iya zuwa gida wakafi na shekaru 5 idan aka kama ta da laifi.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda na saci motoci 4 cikin wata 4 - Inji wani kasurgumin barawon mota

Yadda na saci motoci 4 cikin wata 4 - Inji wani kasurgumin barawon mota

Yadda na saci motoci 4 cikin wata 4 - Inji wani kasurgumin barawon mota
NAIJ.com
Mailfire view pixel