YANZU-YANZU! Boko Haram ta sake sace mata 7 a Askira Uba

YANZU-YANZU! Boko Haram ta sake sace mata 7 a Askira Uba

- Jami’an ‘Yan sanda a Najeriya sun ce mayakan Boko Haram sun shiga garin Askira Uba a Jihar Borno inda suka kashe mutane uku tare da sace mata bakwai a ranar Litinin

- A wani labarin kuma, Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da ceto dalibai da malaman makarantar Nigeria-Turkish school 8 da akayi garkuwa da su a Jihar Ogun

YANZU-YANZU! Boko Haram ta sake sace mata 7 aAskira Uba

YANZU-YANZU! Boko Haram ta sake sace mata 7 aAskira Uba

Kakakin rundunar ‘yan sandan da ke Jihar Ogun Abimbola Oyeyemi ya bayyana wannan nasarar da rundunar ta samu na ceto daliban da malaman su da ran su.

Jami’in ya ce nan gaba za suyi cikaken bayani dangane da lamarin da kuma halin da daliban ke ciki.

An dai sace wadannan daliban ne a ranar 13 ga watan nan.

A wani labarin kuma, An sake bude sansanin horas da masu yiwa kasa hidima na Yola fadar jihar Adamawa, bayan rufe shi shekaru uku da suka gabata sakamakon rikicin Boko Haram.

Bude sansanin yazo ne biyo bayan nasarar da sojojin Najeriya ke samu a kokarin murkushe ayyukan ta’addanci.

Da yake wa Muryar Amurka bayanin matakan da suke dauka don kau da fargabar sha'anin tsaro da wasu masu yi wa kasa hidima ke da ita. Bayan da sakataren da ke horas da masu yiwa kasa hidima a jiha mallam Mohammed Abubakar ya ce hukumar zata gayyaci shugabannin kabilun sassan Najeriya don tabbatar masu da tsaron lafiyarsu.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel