Rooney na hangen aiki manaja bayan ritaya

Rooney na hangen aiki manaja bayan ritaya

Wayne Rooney na hangen zaman manaja a nan gaba kadan bayan ya ritaya daga wasan kwallon kafa.

Rooney

Rooney da Sir. Alex Ferguson

Kyaftin kulob din Manchester United na kasa ingila Wayney Rooney ya bayyana cewa a halin yanzu ya na a kan koya aikin zama mai sarrafa.

A halin yanzu dan kwallon mai shekara 31 ya na daya daga cikin tim na farko a kulob din Manchester United.

Ya ce na riga na fito fili na fada a baya cewa ina son kazance mai horor da ‘yan wasanni bayan na ritaya daga kwallon kafa.

KU KARANTA KUMA: "Za’a fara siyar da JAMB" - Inji shugaban Hukumar

Babu shakka ya kamata na kammala koyon aiki zamman manaja, wanda nake yi a yanzu.

Wayney Rooney ya zama tsananin dan wasan kwallo ne daga kulob din Everto a inda yake mai shekara 16 kacal kafin kulob Manchester United ta chapke shi a shekara 2004.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu

Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu

Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu
NAIJ.com
Mailfire view pixel