Rundunar sojoji sun samu gagarumar nasara a Ogun

Rundunar sojoji sun samu gagarumar nasara a Ogun

- Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da ceto dalibai da malaman makarantar Nigeria-Turkish school 8 da akayi garkuwa da su a Jihar Ogun.

- Kakakin rundunar ‘Yan Sandan da ke Jihar Ogun Abimbola Oyeyemi ya bayyana wannan nasarar da rundunar ta samu na ceto daliban da malaman su da ran su.

Rundunar sojoji sun samu gagarumar nasara a Ogun

Rundunar sojoji sun samu gagarumar nasara a Ogun

Jami’in ya ce nan gaba za suyi cikaken bayani dangane da lamarin da kuma halin da daliban ke ciki.

An dai sace wadannan daliban ne a ranar 13 ga watan nan.

A wani labarin kuma, An sake bude sansanin horas da masu yiwa kasa hidima na Yola fadar jihar Adamawa, bayan rufe shi shekaru uku da suka gabata sakamakon rikicin Boko Haram.

KU KARANTA KUMA: Zaben Gwamnan Jihar Anambra: Soludo yaci damara

Bude sansanin yazo ne biyo bayan nasarar da sojojin Najeriya ke samu a kokarin murkushe ayyukan ta’addanci.

Da yake wa Muryar Amurka bayanin matakan da suke dauka don kau da fargabar sha'anin tsaro da wasu masu yi wa kasa hidima ke da ita. Bayan da sakataren da ke horas da masu yiwa kasa hidima a jiha mallam Mohammed Abubakar ya ce hukumar zata gayyaci shugabannin kabilun sassan Najeriya don tabbatar masu da tsaron lafiyarsu.

Shugaban hukumar ya ce suna sa ran cewa masu yiwa kasa hidima dubu biyu da dari biyar zasu iso jiha domin aikin bautar kasa.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel