CANJI! Bayan shekaru, an bude sansanin masu yi ma kasa hidima a Yola

CANJI! Bayan shekaru, an bude sansanin masu yi ma kasa hidima a Yola

- An sake bude sansanin horas da masu yiwa kasa hidima na Yola fadar jihar Adamawa, bayan rufe shi shekaru uku da suka gabata sakamakon rikicin Boko Haram.

- Bude sansanin yazo ne biyo bayan nasarar da sojojin Najeriya ke samu a kokarin murkushe ayyukan ta’addanci.

CANJI! Bayan shekaru, an bude sansanin masu yi ma kasa hidima a Yola

CANJI! Bayan shekaru, an bude sansanin masu yi ma kasa hidima a Yola

Da yake wa Muryar Amurka bayanin matakan da suke dauka don kau da fargabar sha'anin tsaro da wasu masu yi wa kasa hidima ke da ita.

Bayan da sakataren da ke horas da masu yiwa kasa hidima a jiha mallam Mohammed Abubakar ya ce hukumar zata gayyaci shugabannin kabilun sassan Najeriya don tabbatar masu da tsaron lafiyarsu.

KU KARANTA KUMA: Dai-dai ko a'a? Donald Trump ya haramta zubar da ciki

Shugaban hukumar ya ce suna sa ran cewa masu yiwa kasa hidima dubu biyu da dari biyar zasu iso jiha domin aikin bautar kasa.

Wasu masu yiwa kasa hidima da sashin Hausa ya yi hira da su sun ce sabanin rahotanni da suke ji, sun tarar da jama'a zaune lafiya cikin kwanciyar hankali.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu

Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu

Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu
NAIJ.com
Mailfire view pixel