‘Yan sanda sun tarwatsa ‘yan shi’a da barkonon tsohuwa (Hotuna)

Jami’an ‘yan sanda sun tarwatsa mabiya addinin shi’a masu zanga-zanga domin sakin shugabansu Ibraheem El-Zakzaky.

‘Yan sanda sun tarwatsa ‘yan shi’a da barkonon tsohuwa (Hotuna)

‘Yan sanda sun tarwatsa ‘yan shi’a da barkonon tsohuwa (Hotuna)

Kana jami’an yan sandan sun toshe hanyoyi domin hanasu samun wurin wucewa kuma sun damke wasu daga cikin masu zanga-zangan.

‘Yan sanda sun tarwatsa ‘yan shi’a da barkonon tsohuwa (Hotuna)

‘Yan sanda sun tarwatsa ‘yan shi’a da barkonon tsohuwa (Hotuna)

Hotunan da NAIJ.com ta samu na nuna tashin hayakin barkonon tsohuwa da kuma yan sanda suna toshe hanyoyi.

KU KARANTA: Sanatoci sun bayar ka'idoji3 na tabbatar da Magu

Wannan na faruwa ne bayan gamayyar kasashen turai EU tayi kira gwa gwamnatin tarayya ta saki shugaban kungiyar mabiya addini Shi’a . Ibraheem El-Zakzaky.

‘Yan sanda sun tarwatsa ‘yan shi’a da barkonon tsohuwa (Hotuna)

‘Yan sanda sun tarwatsa ‘yan shi’a da barkonon tsohuwa (Hotuna)

EU tace cigaba da tsare shugaban ‘yan shi’an ya sabawa hakkin dan Adam na Ibraheem El-Zakzaky.

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

NAIJ.com
Mailfire view pixel