YANZU-YANZU: Akalla mutane 3 sun hallaka a kunar bakin wake a Masallaci

YANZU-YANZU: Akalla mutane 3 sun hallaka a kunar bakin wake a Masallaci

Jaridar Premium Times ta bada rahoton cewa akalla mutane 3 sun hallaka a harin Bam da ya faru da safiyar Laraba, majiyoyi sun bayyana.

YANZU-YANZU: Akalla mutane 3 sun hallaka a kunar bakin wake a Maiduguri

YANZU-YANZU: Akalla mutane 3 sun hallaka a kunar bakin wake a Maiduguri

Wani idon shaida yace da badin jami’an tsao sun Ankara da wuri ba, da anyi asaran rayuka da dama.

Game da cewar wani sarkin gargajiya nay an banga, Danbatta Bello, cikin dare soji sun kashe wani mai kunar bakin wake yayinda suka ganshi yana kokarin shiga sansanin soji da ke Usmani Layout a garin Maiduguri.

KU KARANTA: Siyasar 2019 ta fara canza zani

Misalin karfe 5:30 na safe, an sami wata harin Bam din yayinda wata matsahiyar yarinya ya hallaka kanta da Bam bayan wasu mambobin CJTF sun hanata shiga cikin wani masallaci inda mutane ke sallah.

Yarinyar ta mutu tare da wani mamban CJTF da yayi kokari tsayr da ita. Wasu 2 sun raunan.

Bello yace: “Yanzu muka bar inda bam na biyu ya tashi,kuma komai yayi sauki yanzu.

“Munji tashin farko mintuna kadan cikin dare amma soji sunyi kokarin hanashi kai harin inda yake son ya kai a Usmanti.

“Na biyu kuma wata yarinya ce wacce tayi kokarin kai hari masallaci lokacin sallan asuba misalin karfe 5:30 na safe. Wasu yaran mu sunyi kokarin hanta amma ta tayar da Bam din ,wanda ya kashe tare da daya daga cikin mambobinmu. Wasu 2 sun raunana.”

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel