Soji sunyi Fasto dukan tsiya takan yaki tsallan kwado

Soji sunyi Fasto dukan tsiya takan yaki tsallan kwado

Wani faston cocin Redeemed Christian Church of God, Abuja, Alex Ochienu, yace yaci dukan tsiya daga hannun wasu Soji 2 akan cewa yaki bin bin umurnin soji na yin tsallen kwado.

Soji sunyi Fasto dukan tsiya takan yaki tsallan kwado

Soji sunyi Fasto dukan tsiya takan yaki tsallan kwado

Faston yace ya ci bugun tsiya daga hannun Cpl M Dankwa da abokin aikinsa wand abai san sunansa ba, sai da ya sue aka kaishi asibitin Gwarimpa inda akayi jinyarsa.

Injiniyan a ke duba aikin ginin a Paradise Estate, Life Camp, Abuja inda sojin suka afka da ma’aikatan DCC suka ci mutuncinsu.

KU KARANTA: Gwamnonin APC na shirin tsige Oyegun

Ochienu ya fada ma Northern City News a ranan talata cewa sojin sunyi amsa dukan tsiya da bindiga kuma suka tokareshi a ciki saboda ya fada musu ba zai bi umurninsu ba saboda yana azumi.

Injinyan yace ya rasa wayansa yayinda abun ke faruwa a ranan 17 ga watan Junairu misalin karfe 3.

Ochienu yace duk da cewa ya fadawa sojin yana azumi, basu saurareshi ba ,bal dukkan tsiya suka masa.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu

Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu

Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu
NAIJ.com
Mailfire view pixel