Muhimman abubuwan da suka wakana a Najeriya ranan Talata

Har ilaya yau, Jaridar NAIJ.com bata gushe tana tattaro muku muhimman labaran abubuwan da suka faru a Najeriya a ranan Talata, 24 ga watan Junairu. A sha karatu lafiya

1. Gwamnonin APC na shirya tsige Oyegun

Muhimman abubuwan da suka wakana a Najeriya ranan Talata

Muhimman abubuwan da suka wakana a Najeriya ranan Talata

Wata rahoton jaridar Blueprint na nuna cewa gwamnonin jam’iyyar APC sun bayyana rashin amintansu da shugabancin jam’iyyar na yanzu.

2. Yan bindiga sun kai hari ofishin yan sanda, sun hallaka dan sanda ,sun kwashe makamai

Muhimman abubuwan da suka wakana a Najeriya ranan Talata

Muhimman abubuwan da suka wakana a Najeriya ranan Talata

Wasu yan sanda sun kai hari ofishin yan sandan Dengi, karamar hukumar Kanam a jihar Flato, inda sukayi gaba da makamai.

3. Yan kasuwan mai sun bada shawaran a daga kudin man fetur zuwa N165

Muhimman abubuwan da suka wakana a Najeriya ranan Talata

Muhimman abubuwan da suka wakana a Najeriya ranan Talata

Yan kasuwan man fetur sun bayyana cewa man fetur da ake sayar N145 baya isa a yanzu saboda hauhawa dalar Amurka da kuma rage darajan Nairan Najeriya.

4. Adama Barrow ya koma Gambiya Talata

Muhimman abubuwan da suka wakana a Najeriya ranan Talata

Muhimman abubuwan da suka wakana a Najeriya ranan Talata

Shugaban kasar Gambiya, Adama Barrow, zai koma babban birnin jihar Gambiya, Banjul, a yau, Talata 24 ga watan Junairu.

5. Yan sanda sun ci mutuncin dan jarida saboda ya hanasu cin hanci

Ana tuhumar wani dan sanda mai suna Akin da laifin cin mutuncin dan jaridan gidan talaijin TVC da direbansa.

6. Dalibar jami’a ta hallaka sanadiyar sakacin likita

Muhimman abubuwan da suka wakana a Najeriya ranan Talata

Muhimman abubuwan da suka wakana a Najeriya ranan Talata

Game da rahotanni, wata dalibar jami’ar jihar Osun,da ke Osogbo, ta rasa rayuwarta a asibiti sanadiyar sakacin wan likita a asibitin.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

NAIJ.com
Mailfire view pixel