Dalibar jami’a ta hallaka sanadiyar sakacin likita

Dalibar jami’a ta hallaka sanadiyar sakacin likita

Game da rahotanni, wata dalibar jami’ar jihar Osun, da ke Osogbo, ta rasa rayuwarta a asibiti sanadiyar sakacin wan likita a asibitin.

Dalibar jami’a ta hallaka sanadiyar sakacin likita

Dalibar jami’a ta hallaka sanadiyar sakacin likita

Game da hoton da aka daura a sahfin Fezbuk,mai suna Ajewole T'wizzy, yace daya daga cikin abokan Odeyinka Ganiyat Feyisara, ta rasa rayuwarta.

Feyisara wacce ta fara rashin lafiya, an kaita asibiti, ashe karshen rayuwan kenan. Karanta abinda ya faru:

KU KARANTA: An haifi abun al'ajabi

“Yau na daga cikin mafi bacin ran kwanan rayuwa ta… na rasa wata masoyiyata, mai suna Odeyinka Ganiyat Feyisara, wacce an hadu da ita ina tunanin ya mu ji dadin juna tare.. tunda mai kirk ice.. kawai sai naji cewan ta rasu da safen nan bayan wani kankanin rashin lafiya da tayi kuma asibitin suka ki kula da ita saboda ba’a biyasu kudi ba.

“Daga gani, sun bukaceta da ta biya N10,000 wanda ko ni zan iya biya a lokacin… amma bani a wurin,nayi jinkii kadan.. basu fara jinyanta ba .. kawai dai sun ce a bata wasu magunguna ne wanda kuma ya zame mata matsala kuma ta rasa ranta.”

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

NAIJ.com
Mailfire view pixel