An yanke ma Dylan Roof hukuncin kisa kan laifin harfe mutane 9 a Amurka

An yanke ma Dylan Roof hukuncin kisa kan laifin harfe mutane 9 a Amurka

- An yanke wa dan shekara 22, Dylann Roof,hukuncin kisan rai da rai akan kisan gillan da yayi

- An tuhume Dylann Roof, ne da laifuka 33

An yanke ma Dylan Roof hukuncin kisa kan laifin harfe mutane 9 a Amurka

An yanke ma Dylan Roof hukuncin kisa kan laifin harfe mutane 9 a Amurka

Dan shekara 22, Dylann Roof,wanda ya kai hari cocin Emmanuel African Methodist Episcopal Church lkacin da suke bauta ya hallaka mutane 9 a take ya gurfana a kotu.

KU KARANTA: Saboda Ibrahim Magu aka tsige ni

An tuhumce Roof da laifuka 33 wanda ya kunshi kisan kai da laifin kiyayya. Kotun ta dawo ne bayan ta tattauna akan hukuncin da za’a yanke masa na kimanin awa 3 ranan Talata,10 ga watan Junairu,na cewa an yanke masa hukuncin kisa.

Dylan Roof ne mutum na farko da aka yankewa hukuncin kisa akan babban laifin kiyayya a kasar Amurka.

https://www.facebook.com/naijcomhausa

https://www.twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose
NAIJ.com
Mailfire view pixel