Kalli karnukan da aka sanya gadin Nnamdi Kanu

Kalli karnukan da aka sanya gadin Nnamdi Kanu

Shugaban kungiyar karajin samar da kasar Biafra Nnamdi Kanu ya gurfana a gaban alkalin babban kotun tarayya dake Abuja mai sharia’a Binta Nyako.

Kalli karnukan da aka sanya gadin Nnamdi Kanu

Kalli karnukan da aka sanya gadin Nnamdi Kanu

An fara sauraron karar da gwamnati ta shigar da Nnamdi Kanu, sai dai kotun ta amince da bukatar lauyan gwamnati na cewa suna bukatan a kare shaidunsu, don haka za’a sanya ma shaidun gwamnati shinge.

KU KARANTA:An kama tsaffin jagororin 'yan tada kayar baya a shirye-shiryen ziyarar Osinbajo jihar Delta

Sai dai lauyan Nnamdi Kanu ya musanta dukkanin zargin da ake tuhumar wanda yake karewa, inda ya mika ma kotun bukatar tayi watsi da karar.

Amma fa yayin da ake zaman kotu, an barbaza jami’an tsaro daban daban a farfajiyar kotun, sa’annan an sanya wasu azababbun karnuka don suyi gadin farfajiyar kotun, a daidai kan matattakalan shiga kotun aka sanya karnukan, da kuma jikin motar dake dauke da shi kansa Nnamdi Kanu.

Ga wasu daga cikin hotunan:

Kalli karnukan da aka sanya gadin Nnamdi Kanu

Kalli karnukan da aka sanya gadin Nnamdi Kanu

Kalli karnukan da aka sanya gadin Nnamdi Kanu

Kalli karnukan da aka sanya gadin Nnamdi Kanu

Ana iya samun labaran mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose
NAIJ.com
Mailfire view pixel