HABA: Wani mutum ya yiwa yar sa fyade

HABA: Wani mutum ya yiwa yar sa fyade

Wata mata mai suna Olamide Bola ta zargi mai gidan ta da yin ma’amala da yar su mai shekara 11 da haihuwa.

Ita wannan matar da mijinta suna da shekara 15 da aure, amma matar ta furta cewa kotu ta raba masu aure sanadiyar danye aiki da mijin ya aikata.

A cewar ta, ba za ta iya jure wa mijin ta ba gani cewa mijin ya sadu da yar su mai shekara 11 da haihuwa.

Matar wanda ta yi korafi a kotu ta na mai cewa ta yi nadama auren mijin ta.

Kotu ta dakatad da sauraron wannan korafi har zuwa ranar Laraba, 18 ga watan Janairu, 2017.

Allah yasa mudace!

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose
NAIJ.com
Mailfire view pixel