Hausa

Masu garkuwa sun sace matar wani malamin addini a Kaduna bayan sun kashe shi

Hari la yau: ‘Yan bindiga a Kaduna sun sace matar malamin addini bayan sun kashe shi

Jam’iyyar PDP tana kara karfi kafin 2019 a Jihar Katsina inda Buhari ya fito

Mun ji labari cewa wani babban ‘Dan APC a Katsina ya sauya sheka ya koma PDP bayan an yi watsi da shi. Shehu Inuwa Imam yace Jam’iyyar APC ba ta ga kokarin da yayi a 2015 ba don haka ya fice ya koma PDP inda ya fi wayo.

Jam’iyyar PDP tana kara karfi kafin 2019 a Jihar Katsina inda Buhari ya fito
Takaitaccen tarihin masallacin Nimra da ake budewa sau daya a shekara

Masallacin Nimra da ke filin Arfat da ke Makkah, nan ne Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya gabatar da hudubarsa ta karshe. Ana gudanar da hudubar aikin Hajji kowacce ranar tara ga watan Dhul Hajji ciki

Takaitaccen tarihin masallacin Nimra da ake budewa sau daya a shekara
Yan sanda sun damke matashin da yayi yunkurin kashe mahaifiyarsa

Hukumar yan sandan a jihar Legas sun damke wani matashi dan shekara 29, Taiwo Akinola, da laifin kokarin kashe mahaifiyarsa a Unguwar Ayobo da ke jihar. Hukumar yan sandan ta samu kira ne daga makwabta wadanda suka ga yadda ya fas

Yan sanda sun damke matashin da yayi yunkurin kashe mahaifiyarsa
Magoya bayan Buhari da Saraki sun yi arangama a filin jirgin Ilori

Magoya baya da masoyan shugaba Muhammadu Buhari sun yi arangama da shugaban majalisar dattawa, Dakta Abubakar Bukola Saraki, ranan Lahadi, 19 ga watan Agusta 2019 a babban filin jirgin saman Ilori, jihar Kwara.

Magoya bayan Buhari da Saraki sun yi arangama a filin jirgin Ilori
2019: APC ta lissafa zunuban Saraki 6 da suka zubar da mutuncinsa a idon ‘yan Najeriya

A satin da ya gabata ne shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, ya sanar da wata jarida, Bloomberg, cewar yana tuntuba tare da bayyana cewar yana da niyya mai karfi ta yin takarar shugaban kasa. A nata bangaren, jam’iyyar APC

2019: APC ta lissafa zunuban Saraki 6 da suka zubar da mutuncinsa a idon ‘yan Najeriya
Hukumar EFCC ta yi ram da hadimin Saraki kan badakalar N3.5bn

Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta shirya gurfanar da Gbenga Makanjuola, mataimakin shugaban ma’aikatan shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki da tsohon manajan bankin Societe General

Hukumar EFCC ta yi ram da hadimin Saraki kan badakalar N3.5bn
Rundunar soji ta karyata cewar yan Boko Haram sun kashe jami’anta

Rundunar sojojin Najeriya tace rahoton wanda ta bayyana a matsayin karya ya kasance daya daga cikin hanyoyi da dama da yan ta’addan Boko Haram ke amfani das u domin yaudarar jama’a daga nasarar da sojoj suka yi akan su.

Rundunar soji ta karyata cewar yan Boko Haram sun kashe jami’anta
Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a yau Litinin

Hukumomi a Saudiyya sun sauya suturar dakin Ka’aba a yau Litinin, 20 ga watan Agusta. Duk shekara ana cire rigar sannan a maye gurbinta da sabuwa ranar tara ga watan Dhu Al-Hijjah, wanda ya yi daidai a ranar 20 ga watan Agusta.

Hotunan yadda aka canja suturar dakin Ka'aba a yau Litinin
Kalli Jaririyar farko da aka haifa a filin Arfa a hajjin bana (hoto)

Ranar yau, Litinin, 20 ga watan Agusta yayi daidai da ranar da daukacin al’umman Musulmi ke hawan Arfa a kasa mai sauki. Rahotanni sun nuna cewa kimanin Musulmin duniya sama da miliyan biyu ne suka hallara a wannan fili na Arfa.

Kalli Jaririyar farko da aka haifa a filin Arfa a hajjin bana (hoto)
Bayan kama abokansu 20, wasu fusatattun matasan sun cinnawa motar ‘yan sanda wuta

Wannan shine karo na biyu da fusatattun matasa suka cinnawa motar jami’an ‘yan sanda wuta a yankin Ikorodu dake garin Legas. Kazalika hukumar ta ‘yan sanda ta bayyana cewar ta kama a kalla mutane 20 da take zargin na da hannu a ko

Bayan kama abokansu 20, wasu fusatattun matasan sun cinnawa motar ‘yan sanda wuta
Hukumar NECO ta fitar da sakamakon jarabawar SSCE ta 2018

Hukumar gudanar da jarabawar kammala sakandire ta kasa NECO, ta fitar da sakamakon jarabar daliban da suka zana jarabawar kammala babbar sakandire SSSCE a zangon karatu na Yuni/Yuli, 2018. Naij.com Hausa ta gano cewa, daga cikin d

Hukumar NECO ta fitar da sakamakon jarabawar SSCE ta 2018
Babu gwamnatin da tayi abunda Buhari yayi - Jigon Najeriya

Wani babban jigon Najeriya, Robert Clark yace babu wata gwamnati a Najeriya da tayi abunda shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi. Clark ya bayyana hakan ne yayinda yake yabama yaki da rashawar gwamnatin Muhammadu Buhari.

Babu gwamnatin da tayi abunda Buhari yayi - Jigon Najeriya
Da duminsa: ‘Yan majalisa sun tsige shugaban karamar hukuma a Kebbi

Ya kara da cewa ‘yan majalisa 10 daga cikin 12 sun saka hannu a kan takardar tsige shugaban karamar hukumar a ranar 17 ga watan Agusta. A cewar Gobir, shugaban karamar hukumar ya aikata manyan laifuka guda 8 da suka hada da cin

Da duminsa: ‘Yan majalisa sun tsige shugaban karamar hukuma a Kebbi
Kasafin kudin 2019: Saraki ya caccaki bangaren zartarwa yace bata da tanadi

Shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki a ranar Lahadi ya caccaki bangaren zartarwa, yayi zargin cewa gabatar da kasafin kudin hukumar zabe mai zaman kanta na zaben 2019 cikin kurarren lokaci ya nuna cewa bata tanadi.

Kasafin kudin 2019: Saraki ya caccaki bangaren zartarwa yace bata da tanadi
Asirin wasu da suka dirkawa Mahaukaciya ciki a Jos ya tonu

Mahaukaciyar da aka bayyana sunanta Amina Ismail mai shekaru 35 da haihuwa ta shiga tarkon wadannan mutane har su biyar, inda suka dinga bata kudin kashewa suna amfani da wannan dama suna yin lalata da ita daga karshe kuma har ta

Asirin wasu da suka dirkawa Mahaukaciya ciki a Jos ya tonu
Yanzu Yanzu: Buhari ya koma bakin aiki, yayi ganawar sirri da shugabannin tsaro (hotuna)

A rahotanni da aka tattara, an gano cewa wannan ya kasance daya daga cikin ayyuka masu muhimmanci da shugaban kasa Buhari ya fara gudanarwa bayan dawowar shi Abuja daga hutun kwanaki 10 da yayi a birnin Landon.

Yanzu Yanzu: Buhari ya koma bakin aiki, yayi ganawar sirri da shugabannin tsaro (hotuna)
Sauya shekar jam'iya: Shure shure bazai hana mutuwa ba - Archbishop Okoh

Wani babban malamin addinin Kirista, Most Rev. Nicholas Okoh ya shaidawa 'yan siyasar Nigeria cewa tsalle tsallen sauya sheka daga jam'iyya zuwa wata jam'iyyar ba zai taba magance matsalolin da kasar ke fuskanta ba.

Sauya shekar jam'iya: Shure shure bazai hana mutuwa ba - Archbishop Okoh
Allah Sarkin baiwa: Wata Mata ta haifi yan 4 a sansanin yan gudun Hijira

Zainab da Mijinta na daga cikin akalla mutane dubu ashirin da suka rasa matsuguninsu sakamakon hare haren yan bindiga da yayi kamari a yankunan kananan hukumomin Maru, Maradun, Zurmi, Shinkafi da Anka, duk a jihar Zamfara.

Allah Sarkin baiwa: Wata Mata ta haifi yan 4 a sansanin yan gudun Hijira
Ina da kwarjinin da zan iya karawa da Buhari – Tambuwal ga Tinubu

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, yace da ace ya so hakan da yayi takarar shugabancin kasa a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) domin yana da karjinin da zai iya karawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Ina da kwarjinin da zan iya karawa da Buhari – Tambuwal ga Tinubu
An kashe bikin hawan Sallah a wata jahar Arewa sakamakon matsalar tsaro

Matsalar tsaro: Wata jaha a Arewacin Najeriya ta kashe bikin hawan Sallah

Daga karshe kwamishina Sajoh yayi kira ga shuwagabannin gargajiya da sauran shuwagabannin al’umma dasu yi amfani da lokacin shagalin Sallah wajen wayar da kan jama’a game da muhimmancin zaman lafiya, tsaro da hadin kai.

Matsalar tsaro: Wata jaha a Arewacin Najeriya ta kashe bikin hawan Sallah
Da dumi dumi: An gano wasu gawarwarki da suka fara rubewa a ciki baraguzan gidan daya fadi a Abuja

Jami’an hukumar bada agajin gaggawa ne suka fara gano gawarwakin da misalin karfe 10:50 na safiyar Litinin 20 ga watan Agusta, yayin da suke kokarin kwashe baraguzan ginin, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito.

Da dumi dumi: An gano wasu gawarwarki da suka fara rubewa a ciki baraguzan gidan daya fadi a Abuja
Bukola Saraki ne ummul-aba'isin jan kafar kasafin kudin hukumar zabe – Fadar shugaban kasa

Laifin majalisa ne zalla kin amincewa da kasafin kudin hukumar zabe – Fadar shugaban kasa

Fadar Shugaban kasa ta mayar da martani akan zargin da shugaban majalisar dattawa Dr. Abubakar Bukola Saraki yayi na cewa shugaba Muhammadu Buhari ne ya ke jan kafa akan amincewa da karin kasafin kudi na hukumar zabe mai zaman kan

Laifin majalisa ne zalla kin amincewa da kasafin kudin hukumar zabe – Fadar shugaban kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel